fidelitybank

Shugaban kasar Sri Lanka ya yi murabus daga kujerarsa bayan matsin lamba

Date:

Shugaban kasar Sri Lanka, Rajapaksa, ya yi murabus daga muƙaminsa, bayan ya fice daga kasar zuwa Singapore, saboda yawaitar zanga-zangar masu adawa da gwamnatinsa.

An yi amanna cewa shugaban ya ƙi yin murabus tun kafin ficewarsa daga kasar, saboda fargabar cewa sabuwar gwamnatin da za a kafa za ta iya kamashi.

Tsadar Abinci da man fetur da sauran muhimman bukatu ne dai suka haddasa gararumar zanga-zanga a kasar.

Dubban masu zanga-zanga a Colombo babban birnin kasar, sun yi ta raye-raye domin nuna murna bayan samun labarin murabus din shugaban.

Da fari dai Mista Rajapaksa ya fice zuwa kasar Maldives ne kafin daga bi-sani ta wuce zuwa Singapore.

Rahotonni na cewa shugaban na tare da matarsa da masu kare lafiyarsa guda biyu.

thisdaynews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp