fidelitybank

Shugaban INEC ya yi watsi da raɗe-raɗin yin takara a 2023

Date:

Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Yakubu Mahmood, ya yi watsi da rahotannin da ke cewa, zai iya tsayawa takarar Shugaban kasa a 2023.

Kungiyar Marubuta Kare Hakkokin Dan Adam ta Najeriya, a ranar Asabar, ta bukaci ‘yan Najeriya da kada su yi mamaki idan shugaban INEC ya sayi fom din fayyace sha’awa da tsayawa takara na Naira miliyan 100, bayan an siyo fom din ga Gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele.

Sai dai a wata sanarwar manema labarai da babban sakataren yada labaran sa, Rotimi Yekanmi ya fitar a ranar Lahadi, shugaban na INEC ya bayyana cewa, ba ya sha’awar tsayawa takarar shugaban kasa, yana mai cewa hakan ba zai faru ba.

Sanarwar mai taken ‘Kira ga shugaban INEC da ya shiga zaben shugaban kasa a 2023’ ya kara da cewa, “Hankalin mu ya karkata ne ga munanan kalamai a wasu wurare cewa kada ‘yan Najeriya su yi mamaki idan shugaban INEC ya shiga takarar shugaban kasa ko kuma ya bukace shi da ya yi hakan. Shawara ce ta rashin gaskiya. Ba zai faru ba.

vanguard news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp