Shugaban Amurka Joe Bidena zai gana da shugabannin Tarayyar Turai da na Nato a birnin Brussels na kasar Belgium a mako mai zuwa, kamar yadda fadar White House ta bayyana.
Tattaunawar a na sa ran tattaunawar za ta gudana na ne a ranar Alhamis mai zuwa, wadda za ta fi mayar da hankali kan mamayar da Rasha ta yi wa Ukraine, kuma batun da ake sa ran za su mayar da hankali sun kunshi batun tsaro da harakokin ƙasashe waje.
Shugaban na Amurka zai haÉ—u da takwarorinsa na Turai a ranar Alhamis 24 ga watan Maris.