fidelitybank

Shugaban ƙasar Sri Lanka ya tsere daga ƙasar bayan matsin lambar masu zanga-zanga

Date:

Shugaba Gotabaya Rajapaksa ya tsere daga Sri Lanka a jirgi sama na yaki, a yayin da ake ci gaba da zanga-zanga kan matsin tattalin arzikin da kasar ke fama da shi.

Rundunar sojin sama ta kasar ta tabbatar da cewa shugaban kasar, mai shekara 73, ya tsere zuwa Maldives tare da matarsa da jami’an tsaro biyu.

Sun isa babban birnin kasar, Male, da misalin karfe uku na tsakar dare a agogon kasart, kamar yadda sashen BBC Sinhala ya rawaito.

Tserewar da Mr Rajapaksa ya yi daga kasar ta kawo karshen mulkin da iyalansa suka kwashe fiye da shekaru ashirin suna yi a kasar Sri Lanka.

Shugaban kasar ya buya bayan da dandazon jama’ar da ke zanga-zanga suka mamaye gidansa ranar Asabar, kuma ya yi alkawarin sauka daga mulki ranar Laraba, 13 ga watan Yuli.

Wata majiya ta shaida wa BBC cewa, Mr Rajapaksa ba zai ci gaba da zama a Maldives ba don haka yana da niyyar zuwa wata kasar.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp