fidelitybank

Shiri ya yi nisa na inganta filin jirgin sama na Ibadan – Makinde

Date:

Gwamna Seyi Makinde ya ce, shirye-shiryen gwamnatinsa na inganta filin tashi da saukar jiragen sama na Ibadan zuwa matsayin kasa da kasa na kan gaba.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da babban sakataren yada labaran sa, Taiwo Adisa ya fitar a Ibadan ranar Lahadi.

Makinde ya bayyana haka ne a yayin bikin yin ritaya da aka gudanar a filin jirgin sama don karrama manajan filin jirgin na Ibadan, Tega Aiyenuro.

Gwamnan wanda ya samu wakilcin shugaban ma’aikatan sa, Segun Ogunwuyi, ya ce, gwamnatinsa ta dauki filin jirgin saman a matsayin babban burinta na fadada tattalin arzikin jihar.

Ya yi alkawarin cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da hada kai da masu ruwa da tsaki don ganin an samu nasarar wannan harkar.

Da yake magana a madadin hukumar kula da filayen tashi da saukar jiragen sama ta kasa (FAAN), darakta a hukumar, Sunday Ayodele, ya ce, filin jirgin na Ibadan zai inganta habaka tattalin arzikin jihar.

vanguard newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp