fidelitybank

Shettima ya tafi Amurka taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 79

Date:

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bar Abuja zuwa kasar Amurka domin halartar taro na 79 na Majalisar Dinkin Duniya, UNGA, bisa umarnin shugaba Bola Tinubu.

Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin yada labarai da sadarwa (Ofishin mataimakin shugaban kasa), Mista Stanley Nkwocha, ya bayyana hakan a wata sanarwa a ranar Lahadi.

Tun da arko Tinubu ya umurci mataimakin shugaban kasar da ya jagoranci tawagar Najeriya zuwa babban taron duniya.

A cewar sanarwar, hakan zai baiwa shugaban kasar damar mayar da hankali wajen magance matsalolin cikin gida da suka hada da bala’in ambaliyar ruwa da aka yi a wasu sassan kasar.

Nkwocha ya ce yayin zaman, Shettima zai gabatar da bayanin kasa Najeriya, da halartar muhimman tarukan da ke gefen taron, da kuma yin tarukan kasashen biyu.

Ya ce babban taron wanda ke dauke da taken, ‘Kada a bar kowa a baya: Yin aiki tare don ci gaban zaman lafiya, ci gaba mai dorewa da mutuncin dan’adam na zamani da na gaba’, zai gudana ne daga ranar 24 ga Satumba zuwa 28 ga Satumba.

vanguard newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp