fidelitybank

Shettima na yin taron majalisar tattalin arziki a Abuja

Date:

Majalisar Tattalin arzikin Najeriya na gudanar da wani taro a fadar gwamnati.

Taron na samun halartar shugaban majalisar tattalin arzikin, kuma mataimakin shagaban ƙasar Kashim Shettima, da gwamnonin jihohi 36 waɗanda ke zama mambobin kwamitin.

Rahotonni na cewa taron na samun halartar masu ruwa da tsaki daga bankin Duniya, da sauran hukumomin gwamnatin ƙasar.

Ana sa ran taron zai tattauna batun yadda za a raba tallafin da za a bai wa ‘yan ƙasar, don rage raɗaɗin da cire tallafin man fetur ya haddasa.

An dai samu tashin farashin man fetur a ƙasar bayan cire tallafin, lamarin da ya ƙara ta’azzara tashin farashin kayayyaki a ƙasar.

Shugaban ƙasar Bola Tinubu ne ya sanar da bayar da tallafin domin taimaka wa talakawan ƙasar wajen rage musu raɗaɗin da suke fuskanta sakamakon cire tallafin man fetur ɗin.

ng news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp