fidelitybank

Shekaru biyu da mutuwar Abba Kyari shugaban ma’aikatan fadar shugaba Buhari

Date:

Shekara biyu kenan cif da rasuwar shugaban ma’aikatan fadar shugaba Buhari, Abba Kyari.

Abba Kyari ya rasu ne a ranar 17 ga watan Afrilun 2020 bayan kamuwa da cutar korona.

Shugaban Muhammadu Buhari ya bayyana marigayi Abba Kyari a matsayin babban amininsa na hakika, kuma mai kishin kasa.

Buhari ya ce, Abba Kyari amininsa ne tsawon shekaru 42 suna tare kafin daga baya ya zama shugaban ma’aikata a fadarsa.

Kuma kafin rasuwarsa, Abba Kyari ya sa suka musamman masu zargin cewa, ya yi babakere a gwamnatin Buhari, sai abin da ya ce ake yi.

Abba Kyari ya rasu ne yana da shekara 67 a duniya bayan ya yi fama da cutar korona.

daily post nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp