fidelitybank

Shekaru 62: Buhari ya taya gwamna Nasarawa murnar karin shekaru

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, murnar cika shekaru 62 a duniya.

A wani sakon da ya aike wa Gwamnan, wanda mai magana da yawunsa, Malam Garba Shehu, ya fitar a ranar Asabar a Abuja, shugaba Buhari ya yaba wa Sule bisa mai kishin kasa da kwazon da dogaro da kai wajen mayar da jihar Nasarawa zuwa kasa mai zaman lafiya da ci gaba samar da wadata.

Shugaban ya yabawa gwamnan bisa yadda ya ke gudanar da mulki na gari zuwa yanzu, ya kuma yi fatan ya cika burinsa na ganin jihar Nasarawa ta zamanto mai zaman lafiya da ci gaba, ya kuma zama abin koyi ga sauran mutane.

“Ina fatan ka kasance cikin koshin lafiya kuma ka rayu tsawon lokaci, tare da gama aikin ka na siyasa cikin albarka,” inji Buhari.

breaking news in nigeria today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Dino Melaye ya gudu daga PDP ya faÉ—a ADC

Tsohon É—an jamalisar dattawa mai wakiltar Kogi ta Yamma,...

Isra’ila na zargin Canada da goyon bayan Hamas – Netanyahu

Isra'ila ta zargi Canada da taimaka wa Hamas bayan...

Rashin tallafin agaji ka iya dawo da Boko Haram a Najeriya – MDD

Hukumar Samar da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta...

Yin gini a kan hanyoyin ruwa ne ya janyo ambaliyar Maiduguri – NEMA

Hukumar bayar da agajin gaggawa da Najeriya NEMA ta...

Amnesty ta yi Allah wadai da tsare Sultan kan bidiyon lafiyar Tinubu

Ƙungiyar kare haƙƙin bil'adama ta Amnesty International ta yi...

Dalilin da ya sa na gana da Tinubu – Kofa

ÆŠan majalisar tarayyar mai wakilitar Kiru da Bebeji daga...

Ba za mu jingine yajin aiki ba har sai an biya mana buÆ™atun mu – Ma’aikatan Jinya

Shugaban ƙungiyar ma'aikatan jinya ta Najeriya, Morakinyo-Olajide Rilwan ya...

Za a fara yi wa Dalibai gwajin kwaya kafin su shiga jami’a – NDLEA

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta fara yi wa...

Za mu kammala titin jirgi na Kaduna zuwa Kano a 2026 – Gwamnati

Gwamnatin Tarayya, ta ce za a kammala aikin titin...

Adadin kudaden da Liverpool ta kashe wajen daukar ‘yan wasa

Liverpool ta kashe fam miliyan 265 wajen ɗauko ƴanƙwallon...

Sunderland ta ɗauko ƴanƙwallo bakwai a kakar bana

Granit Xhaka ya zaman ɗan ƙwallo na bakwai da...

James Trafford ya sake komawa Man City daga Burnley

Mai tsaron ragar tawagar Ingila, mai shekara 21, James...
X whatsapp