fidelitybank

Shekarau ya nemi Sanata Hanga ya dakata da neman takarsa

Date:

Ga alama an shiga ruɗani game da takarar sanatan Kano ta tsakiya a jam’iyyar NNPP kasancewar bayanai na nuna cewar har yanzu sunan Sanata Malam Ibrahim Shekarau ne a hukumar zaɓe ta INEC.

Wannan na zuwa ne duk da irin ƙokarin da bangaren NNPP din suka yi na ankarar da INEC ɗin tare da rubuta musu takardar cewa sun sauya sunan Malam Shekarau da na Sanata Rufa’i Sani Hanga.

A tattaunawarsa da BBC, Malam Ibrahim Shekarau ya ce shi da kansa ya rubuta wa INEC cewa a sauya sunansa saboda ya bar jam’iyyar, amma sai ta ce masa lokacin canza sunan ɗan takara ya wuce, sai dai, idan ɗan takara ne ya rasu.

Ya ce tuni ya bar jam’iyyar NNPP kuma ba ita yake wakilta ba, inda ya ce ko da ya ci zaɓe ba a cikinta yake ba.

Sanata Shekarau ya kuma ce, ya kira wanda yake takarar kujerar ta sanata a jam’iyyar NNPP, inda ya ce masa ya dakatar da yakin neman zaɓe saboda ba sunan shi ne a jerin sunayen da hukumar zaɓe ta san da su ba.

legit nig. news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp