fidelitybank

Shehu Sani ya mayar da martani a kan hana Achaba a Najeriya

Date:

Sani ya ce, ba daidai ba ne a dakatar da Okada gaba daya a jihohin da ba a cika da ‘yan bindiga da ‘yan ta’adda ba.

Sai dai ya yarda cewa, ‘yan bindiga da ‘yan ta’adda na amfani da babura a matsayin hanyar sufuri a Arewa. A cikin wani sakon Twitter, Sani ya rubuta:

“Gaskiya babura ne kawai hanyar zirga-zirgar da ‘yan ta’adda a Arewa ke amfani da su wajen kai hare-hare, amma ba daidai ba ne a hana babur (Okada) gaba daya ko da a jihohin da ba a cika ‘yan fashi da ‘yan ta’adda ba.

Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar haramta amfani da babura da ma’adanai a kasar.

Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya (AGF) kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami, ya ce, matakin zai katse kudaden da ake ba ‘yan ta’adda da ‘yan fashi a Najeriya.

Malami ya bayyana haka ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai a fadar shugaban kasa da ke Abuja ranar Alhamis, bayan kammala taron kwamitin tsaro na kasa (NSC) da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranta.

nigeria news today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp