fidelitybank

Shehu Sani ya caccaki Buhari a kan kammala wa’adin sa

Date:

Tsohon dan majalisar dattawan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya caccaki shugaban kasa Muhammadu Buhari kan furucin da ya yi a baya-bayan nan na cewa yana da sha’awar kammala wa’adinsa ya bar ofis.

A ranar Litinin din da ta gabata ne aka ruwaito shugaba Buhari ya ce fadar shugaban kasa ta yi tauri kuma yana sha’awar tafiya.

Kamar yadda Naija News ta rahoto a baya, Shugaban kasar ya ce Arewa maso Yamma ta kara fuskantar kalubale, kuma an samu wasu nasarori a wasu yankuna, Arewa maso Gabas da Kudu-maso-Kudu.

Ya bayyana haka ne a ranar Litinin din da ta gabata a garin Daura na jihar Katsina a lokacin da ya karbi bakuncin wasu gwamnonin jam’iyyar APC da ‘yan majalisa da shugabannin siyasa a gidansa.

Kamar yadda Naija News ta rawaito baya, Shugaban kasar ya ce Arewa maso Yamma ta kara fuskantar kalubale, kuma an samu wasu nasarori a wasu yankuna, Arewa maso Gabas da Kudu-maso-Kudu.

Ya bayyana haka ne a ranar Litinin din da ta gabata a garin Daura na jihar Katsina a lokacin da ya karbi bakuncin wasu gwamnonin jam’iyyar APC da ‘yan majalisa da shugabannin siyasa a gidansa.

A wata sanarwa da babban mai taimaka masa na musamman kan harkokin yada labarai, Garba Shehu ya fitar, Buhari ya shawarci wasu ‘yan asalin yankin Kudu maso Kudu da su daina cutar da kadarorin kasa, wanda kuma ke shafar rayuwarsu.

“Ina sha’awar tafiya. Zan iya gaya muku ya kasance mai wahala. Ina godiya ga Allah da mutane suka yaba sadaukarwar da muka yi,” ya kara da cewa.

punch newspaper headlines today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp