fidelitybank

Sharukh Khan da Rajamouli sun shiga jerin masu faɗa aji na duniya

Date:

Tauraron fim ɗin India, Shah Rukh Khan da mai shirya fina-finan nan Rajamouli sun shiga jerin sunayen mutum 100 masu faɗa a ji na duniya.

Akwai shugaban Amurka Joe Biden da Sarkin Charles na Birtaniya da mawaƙiyar nan Beyonce duk suna cikin jerin sunayen.

Karanta Wannan: Tinubu da Biden sun shiga sawun masu faɗa aji a duniya

A cikin sunayen, Deepika Padukone ta rubuta bayanai kan Shah Rukh Khan. Kamar haka: “Ba zan taɓa manta haɗuwata ta farko ba da Shah Rukh Khan, Shekara 16 da suka gabata.

“Tun daga nan Shah Rukh Khan ya zama abin yabo a wurina. Amma abin da ya fi kowanne birgewa a lamarinsa shi ne zuciyarsa. Yadda yake da sauƙin kai da girmama mutane.

legit new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp