fidelitybank

Shakatawa: Abuja ne birnin soyayya na 23 a duniya

Date:

Wani kamfanin kasuwancin yanar gizo ya fitar da rahoton kasashen da suka fi araha ga masu son ganawar soyayya Abuja, na daya daga cikin wadannan kasashe, kuma birnin na Abuja shi ne 23 daga jerin kasashe 56.

Mun tattaro muku wasu goma na farko da aka ce su ne biranen da za ku iya cin duniyarku da tsinke. A cewar Legit.

Kamfanin kasuwancin yanar gizo na duniya, ya ambaci Abuja a matsayin birni na 23 mafi araha, inda masoya ka iya cin duniyarsu da tsinke a ganawar soyayya, daga cikin manyan birane 56 na cashewa ga masoya duniya.

A wallafarsa ta baya-bayan nan, dandalin ya kididdigi adadin kudin da ake bukata, domin rakashewa a manyan biranen duniya.

latest news in nigeria today 2022 punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp