fidelitybank

SERAP ta yi Allah wadai da datse albashin ASUU

Date:

Kungiyar Kare Hakkokin Tattalin Arziki ta (SERAP), ta yi Allah-wadai da cire albashin mambobin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) daga watan Oktoba.

Kungiyar ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya umurci ministan kwadago Chris Ngige da mukaddashin Akanta Janar Sylva Okolieaboh da su janye kudaden da aka cire.

SERAP ta kuma bukaci mambobin kungiyar ASUU su samu cikakken albashi na tsawon watanni takwas da suka yi na yaƙin aiki.

A wata budaddiyar wasika, mataimakin darakta Kolawole Oluwadare, ya ce, kudaden da aka cire sun hada da hukunta malaman da suka yi na yajin aiki.

Kungiyar ta ce, wannan rabe-raben ya saba wa ‘yan kungiyar ASUU na samun isasshiyar rayuwa ga kansu da iyalansu.

tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp