fidelitybank

Saƙon Sallah: Mun kusa murƙushe ƴan ta’adda – Buhari

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa, yakin da ake yi da ‘yan ta’adda da ke yin katsalandan da sunan addinin Musulunci ya kusa kawo karshe kuma “Nasara tana nan za a gani”.

Shugaban ya bayar da wannan tabbacin ne a cikin sakonsa na Sallah ga ‘yan Najeriya yayin da watan Ramadan ke karatowa, kuma Musulmi za su gudanar da bikin Eid-el-Fitr a hukumance a ranar Litinin.

Mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin yada labarai da wayar da kan jama’a, Malam Garba Shehu, a wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadi, ya ce, shugaban ya aika sakon fatan alheri ga al’ummar Musulmi a Najeriya da ma duniya baki daya da suke murnar wannan rana.

Sanarwar ta ci gaba da cewa: “Yayin da watan Ramadan ke karewa, kuma Musulmi suka gudanar da bukukuwan Sallah, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon gaisuwar sa ga Musulman Najeriya da ma duniya baki daya da suke murnar zagayowar wannan rana.

nigeria legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp