fidelitybank

Sauya Naira: Gwamnonin da muke sanya wa ido sun karu – EFCC

Date:

Shugaban hukumar EFCC da ke yaƙi da rashawa, Abdulrasheed Bawa ya ce, bijiro da batun sauya fasalin kuɗi a Najeriya na taimaka musu wajen yaƙi da rashawa, kuma hanya ce ta farfaɗo da tattalin arzikin ƙasa.

Bawa ya kuma shaida cewa adadin gwamonin da ake bincike kan zargi haramta kuɗaɗen haramu sun karu daga mutum uku da suka bayyana a baya.

Sai dai kuma Bawa yaƙi bayyana su waye gwamnonin da kuma yawansu.

Ya kuma shaida cewa hukumar ICPC ta kuma kwato naira biliyan 117 tsakanin Janairu zuwa Agustan 2022.

Sannan ya kuma ce akwai kuɗaɗen ƙasar da CBN har yanzu ba ta san inda suka shiga ba, don haka wannan wata dama ce ta kwato kudaden kasar da kuma karya wadanda suka wawushe dukiyar kasar.

legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...

Tinubu ya haramta fitar da ɗanyen man kaɗanya

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin dakatar...

Hisba ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 83,776 a Kano

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa, a...

Ganduje ba dan cin hanci ba ne – Martanin Garba Ga Gwamnatin Kano

Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba,...

Kungiyar Malaman Jami’o’i bangaren BUK sun yi zanga-zangar Lumana

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK),...

An gargadi Borno da Yobe da Jigawa su zama cikin shirin ambaliya

Akwai yiwuwar samun ambaliya a jihohin Borno, Jigawa da...
X whatsapp