fidelitybank

Saurayi ya maka budurwar sa a Kotu sakamakon janye aure a na saura kwana 10

Date:

Lamarin ya faru ne a jihar Kaduna, yayin da wata bazawara ta ce za ta koma gidan tsohon mijinta a na saura kwana 10 da aurenta da wani saurayi.

Saurayin ya maka ta a kotun majistare, inda ya ce, ta karbi kudi akalla milyan goma a hannunsa.

Alkalin kotu ya bada belinta tare da kafa mata wasu sharruda masu tsauri.

Fatima Sanusi, ta gurfana gaban kotu kan zargin ta damfari saurayin da a ka sanya musu rana, kuma ta ce ta fasa a na sauran kwanaki 10 da auren ta.

An gurfanar da Fatima Sanusi ne a kotun Majistare dake unguwar Barnawa a jihar Kaduna.

Daily Trust ta rawaito cewa, an shirya komai domin auren su, amma Fatima ta ce ta fasa auren Umar Oruma a na saura kwanaki goma a shafa Fatiha, yanzu ta na son komawa wajen tsohon mijinta.

 

www.legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp