fidelitybank

Saudiyya za ta rage farashin danyen man fetur

Date:

Manyan masu fitar da man fetur a duniya, kasar Saudiyya ta ce za ta rage farashin danyen mai da take sayar wa yankin Asiya a watan Fabrairu bayan faduwar farashin man a yankin gabas ta tsakiya a wannan watan.

Kasar ta ce za ta rage farashin a hukumance da fiye da dalar Amurka 1 a watan Fabrairu daga watan da ya gabata, wanda hakan ya sa farashinsa ya koma mafi karanci cikin watanni uku zuwa hudu, kamar yadda wani bincike da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya yi na masu sayan danyen mai guda bakwai ya nuna.

Wannan na zuwa ne bayan kudaden da a ke samu na darajar Gabas ta Tsakiya da Rasha da ke shigowa cikin watan Fabrairu ya fadi da fiye da rabin wannan watan, yayin da aka samu saukin kayan masarufi biyo bayan fitar da mai daga kungiyar kasashe masu arzikin man fetur da kawayensu, kungiyar da aka fi sani da OPEC+, da kuma fitar da mai daga kungiyar.

assu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp