fidelitybank

Saudiyya za ta kera motoci masu aiki da wutar lantarki

Date:

Ministan Sadarwa da Fasahar Bayanai na Saudiyya, Injiniya Abdullah Al-Swaha ya ce, kasar za ta kera tare da fitar da motoci masu amfani da wutar lantarki sama da 150,000 a 2026.Babban kamfanin kera motoci masu amfani da lantarki na Amurka Lucid Motors Company na son ya rika samar da motocin 150,000 a Saudiyyar a duk shekara, daga shekara ta 2027, kamar yadda ministan ya bayyana jiya Laraba.Tun da farko shugaban kamfanin Peter Rawlinson ya ce nan da wani dan lokaci suke son fara aikin kafa masana’antar a Saudi Arabia.

Ya ce, “Muna son fara kera motocin a 2025 kuma za mu kara yawansu a 2026 da 2027 mu kai motoci 150,000 a duk shekara” Ministan zuba jari na Saudi Arabia, Khalid Al-Falih ya ce kamfanin ya fara gina ma’aikatarsa a kasar a watan Mayu na wannan shekara.

Ma’aikatar za ta kasance daya daga ciki guda uku na kamfanin mai cibiya a California, wanda Saudiyya za ta mallaki kashi 61 na hannun jarinsa.

sun news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Hisbah za ta yi wa ‘yan Daban Kano aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da wani...

Ganduje ya dawo Najeriya bayan ya shafe wata guda a Landan

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Ganduje,...

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...

Hisba ta kama ‘yan Mata 62 da zargin aikata baɗala a Kano

Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata...
X whatsapp