fidelitybank

Saudiyya za ta karbi kauncin gasar kofin kungiyoyin duniya

Date:

An zaɓi ƙasar Saudiyya a matsayin ƙasar da za ta karɓi baƙuncin gasar kofin duniya ta ƙungiyoyi a karon farko.

An bayyana matakin ne kwana uku bayan da Real Madrid ta ɗauki kofin a Morocco, bayan da ta casa Al- Hilal da ci 5-3, ƙungiyar Saudiyya ta farko da ta kai wasan ƙarshe a gasar.

Saudiyya da za ta kasance ƙasa ta shida da ta ɗauki baƙuncin gasar tun bayan ɓullo da ita a shekarar 2000.

Ministan wasanni na ƙasar ya ce ɗaukar nauyin gasar alama ce da ke nuna cewa ”karanmu ya kai tsaiko”.

A ‘yan shekarun baya-bayan nan dai ƙasar Saudiyya na ta zuba jari a ɓangaren wasanni, lamarin da ya sa wasu ke zarginta da zubar da martabar ƙasar.

Haka kuma ƙungiyoyin kare haƙƙin ɗan adam ciki har da Amnesty International na zargin ƙasar da take haƙƙin bil adama.

the nation newspaper nigeria today latest

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp