fidelitybank

Saudiyya ta tallafawa marayun Kebbi da Naira miliyan 131

Date:

A ranar Juma’ar da ta gabata ne kungiyar agaji ta Islamic Relief Organisation (IIRO) ta kasar Saudiyya ta raba alawus na naira miliyan 131 ga marayu 1,960 a jihar Kebbi.

Da yake kaddamar da tallafin a dakin taro na fadar shugaban kasa da ke Birnin Kebbi, babban birnin jihar, Gwamna Atiku Bagudu, ya nuna jin dadinsa ga IIRO, bisa wannan karimcin da ya yi, ya kuma yi kira da a ci gaba da gudanar da shirin.

Kamfanin Dillancin Labarai na ƙasa, NAN, ya ruwaito cewa, an raba kudaden ne ta hannun kungiyar Islamic League, ofishin Kaduna.

Gwamnan wanda ya samu wakilcin Alhaji Babale Umar-Yauri, sakataren gwamnatin jihar (SSG), ya bada tabbacin cewa, gwamnati mai ci a jihar ta sanya kari akan duk wani abu da ya shafi marayu.

daily sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp