An buɗe wa sabon Firaministan Pakistan Shehbaz Sharif kofar Ka’aba a lokacin da yake gudanar da Umrah a Makkah a yau Asabar.
Shafin Haramain Sharifain ya wallafa hotunan Firaministan a Twitter lokacin da yake Ibadah
A duk shekara a kan zaɓi mutum guda wani mai faɗa a ji, domin ya kasance baƙo na musamman.