fidelitybank

Saudiyya ba ta dakatar da aikin Umara ba – Ma’aikatar Aikin Hajji

Date:

Gwamnatin kasar Saudiyya ta musanta jita-jitar da ake ta yaɗawa game da dakatar da ayyukan Umara saboda yaɗuwar annobar Korona.

Wata majiya a Ma’aikatar Aikin Hajji ta Saudiyya ta shaida wa shafin Haramain Sharifain, cewa babu shirin yin hakan ya zuwa yanzu.

Sai dai ta yi kira ga mahajjata da su ci gaba da bin dokokin yaƙi da cutar.

A kwanakn baya hukumomin Masallatan Harami biyu suka dawo da dokar ba da tazara a masallatan biyu, bayan ƙaruwa a yaɗuwar nau’in Korona na Omicron.

Gwamnatin Saudiyya ta hana baƙi zuwa ƙasar, domin gudanar da aikin Hajji da Umara a 2020, sannan aka taƙaita adadin masu gudanar da ibadar ta shekara-shekara, sakamakon annobar. In ji BBC.

punch news paper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp