fidelitybank

Sau huɗu ina tsayawa takarar gwamna amma ina shan kaye – Atiku

Date:

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, ya tsaya takarar gwamna har sau hudu kafin daga bisani ya samu nasara a shekarar 1999.

Tsohon mataimakin shugaban kasar ya bayyana haka ne a ranar Talata yayin da yake tattaunawa da shugabannin kungiyoyin tallafi sama da 200 a fadin kasar nan a Abuja.

Da yake jawabi ga shugabannin kungiyoyin, Atiku, ya ce, ya ji dadin yadda matasa ke shiga harkokin siyasa a yau, inda ya ce, burinsa shi ne ya jagoranci matasa ya mika musu tsarin siyasarsa.

Ya kuma bukaci matasa da su kasance masu tsayin daka tare da jajircewa wajen cimma burinsu.

“Abin farin ciki ne a kwanakin nan na ga matasa da yawa sun zo wurina suna bayyana kudirinsu na tsayawa takara a mukamai daban-daban na siyasa, wasu majalisun jihohi, wasu majalisun kasa har ma da wasu na neman zama gwamna.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp