fidelitybank

Sau biyu aka yi yunƙurin kashe ni a shekarar 2021 – Fafaroma

Date:

Fafaroma Francis ya ce, sau biyu ‘yan sandan Iraqi da jami’an tsaron Birtaniya na dakile yunkurin kashe shi a lokacin da ya kai wata ziyara birnin Mosul a shekarar 2021.

Wannan bayanin na kunshe cikin littafin tarihin rayuwar babban limamin mabiya darikar Katolika da aka yi wa lakabi da ‘Fata’ ko ‘Hope’ a turance.

Fafaroman ya ce daya daga cikin hare-haren na kunar bakin wake ne da wata mace ta sha damara da ababen fashewar, yayin da wani aka dasa shi cikin wata mota.

Ya kara da cewa ‘yansandan Iraqi sun cafke mutanen tare da hallaka su.

Ziyarar ta kwanaki uku da Fafaroma ya kai birnin Mosul na Iraqi, ita ce tafiya ta farko da ya yi cikin shekara guda kuma ana tsaka da annobar Korona.

latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp