fidelitybank

Sarkin Musulmi ya gargaɗi mutane su zaɓi shugaba nagari

Date:

Yayin da al’ummar Musulmi ke gudanar da bukukuwan karamar Sallah na shekarar 2022, Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci ‘yan Nijeriya da su so juna su zabi shugabanni masu nagarta a zabuka masu zuwa, tare da nuna matukar damuwa game da hauhawar farashin kayan abinci da kayan masarufi a kasar.

A cikin sakonsa na Sallah, Sarkin Musulmi, ya bukaci al’ummar Musulmi da su yi addu’ar zaman lafiya da kwanciyar hankali a kasar. A cikin sakon da Daraktan Gudanarwa, NSCIA, Arc. Zubairu Haruna Usman-Ugwu, Sarkin Musulmi ya roki gwamnati da ta kawo karshen hauhawar farashin kayayyaki, yayin da ya bukaci ‘yan kasuwa da su daina kara farashin kayan abinci ba gaira ba dalili.

Ya kuma yi kira ga ’yan siyasa da su dauki siyasa a matsayin hidima ga kasa, wanda bai kamata a yi ta a matsayin abin yi ko a mutu ba.

daily post nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp