fidelitybank

Sarki Charles ya mika ta’aziiyar mutuwar Fafaroma

Date:

Sarki Charles III na Birtaniya, wanda ya haɗu da Fafaroma Francis a farko-farkon wannan wata na Afurilu ya ce shi da mai ɗakinsa na matuƙar alhinin rasuwar jagoran cocin na Katolika.

Sarkin ya bayyana haka ne a saƙon ta’aziyya da fadar Buckingham ta fitar bayan rasuwar fafaroman da safiyar yau Litinin.

Sarki Charles da Sarauniya Camilla sun gana da fafaroman ne lokacin da suka kai ziyarara a ƙasar Italiya, inda suka gana da shi kuma ya musu fatan alheri kan cikar su shekara 20 da aure.

Sanarwar ta ce: “za a riƙa tunawa da marigayin bisa tausayinsa, da son hadin kan cocin da kuma rashin gajiyawarsa wajen haɗin kan addinai, da kuma sauran masu son ganin ci gaban al’umma.

breaking news in nigeria today punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp