fidelitybank

Sarauta: Yusuf Buhari ya zama sabon Talban Daura kuma Hakimi

Date:

Masarautar Daura ta nada Yusuf Buhari wanda ya ke dan gidan shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a matsayin Talban Daura a ranar Asabar.

Manyan baki da dama ne su ka halarci taron bikin nadin ciki har da mataimakin sugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo da shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ciki harda sirikin sa, sarkin Bichi Nasiru Ado Bayero.

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya kasance wanda ya tarbi manyan baki a wajen.

Masarautar Daura inda nan ce mahaifar shugaba Buhari, wadda ta nada, Yusuf Buhari a matsayin Talban Daura kuma Hakimin Kwasarawa.

Sarkin Daura, Alhaji Umar Farouk, wanda shi ne ya yi nadin sarautar ga Yusuf Buhar, wanda ya furta cewa tun a baya sun yi hakan ne, domin su killace Yusuf Buhari daga yin zirga-zirga dazarar Muhammadu Buhari ya sauka daga kan mulki.

 

 

sun news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sojoji sun fafata da da ‘yan Bindiga a Neja

Rundunar sojiji ta ce, sojoji tare da haÉ—in gwiwar...

Majalisar Dinkin Duniya za ta dakatar da tallafin abinci a Najeriya

Shirin Abinci na Majalisar ÆŠinkin Duniya (WFP) ya bayyana...

Tinubu ya na murkushe ‘Yan adawa – Sule Lamido

Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya ce...

Gwamnatin Kano ta baiwa yara fifiko – UNICEF

Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya...

Majalisar ta amince da buƙatar Tinubu na ciyo bashin dala biliyan 21

A ranar Talata ne majalisar Dattawa ta amince da...

An sallami Gwamnan Katsina daga asibiti bayan ya samu rauni a hatsarin mota

An sallami gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda,...

Har yanzu Tinubu bai nada Jakadun Najeriya ba – ADC

Jam’iyyar ADC ta soki yadda gwamnatin APC ta shugaba...

Har yanzu ina LP kuma ni ne zan iya saita Najeriya – Datti

Datti Baba-Ahmed, tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa a...

APC ta zama buhun kusa ta gaza a Najeriya – Amaechi

Tsohon gwamnan jihar Ribas, Chibuike Amaechi ya bayyana jam'iyyar...

An fara samun takun saka tsakanin Turkiyya da Najeriya a kan kungiyar Gulen

Kungiyar kare hakkin musulmi, MURIC, ta bukaci shugaban kasar...

ArziÆ™in Najeriya ya Æ™aru da kashi 3.13 a farkon 2025 – NBS

Tattalin arzikin Najeriya ya ƙaru da kashi 3.13 cikin...

Kamfanonin lantarki za su katse wutar lantarki saboda bashi

Kamfanonin samar da wutar lantarki, sun ce suna iya...
X whatsapp