fidelitybank

Sarauniyar Kyau :Kamfanoni sun ki ban talla a kan ina sanya Hijabi – Shatu Garko

Date:

Matashiyar da ta lashe gasar kyau na Najeriya, Shatu Garko, ta magantu a kan gwagwarmayar da ta sha a farkon tafiyarta a matsayin ta na mai sanya hijabi.

Garko mai shekaru 18 a duniya, wacce ta lashe gasar na 44, inda ta lallasa abokan takara 18 wajen zama sarauniyar kyau mai hijabi ta farko ta bayyana hakan ne a wata hira da jaridar The Punch.

Ta bayyana cewa, da farko ta ji tsoro saboda hijabinta. A cewarta, kamfanoni da dama sun ki aiki da ita, saboda hakan inda ta ce, suna bata shawarar da ta cire hijabin idan ta na so ta yi nasara a harkar tallace-tallace.

Ta ce: “Na fara tallata kayan ado ne tsawon kasa da shekara daya. Bayan na kammala makaranta, ina garkame a gida, saboda annobar korona. Na tsani zama haka babu aikin yi, sai na yanke shawarar gwada tallata kaya. Aikin farko da na yi ya kasance da tangarda. Da farko sun dauke ni, amma sai daga baya suka ce ina bukatar jagoranci mai inganci, sannan suka yi watsi da ni”. A cewar Shatu.

 

nigeria peace corps

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka Æ´an Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar HaÉ—in kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran Æ™asa za ka mayar da kai ba zaÉ“en 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...
X whatsapp