fidelitybank

Sarakunan gargajiya 2 sun shiga hannu a kan sace fasinjojin Edo

Date:

Gwamnatin jihar Edo a ranar Laraba, 18 ga watan Janairu, ta tabbatar da kame wasu sarakunan kauye biyu dangane da harin jirgin kasa na ranar Asabar, 7 ga watan Janairu wanda yayi sanadiyar yin garkuwa da fasinjoji 20 a tashar jirgin kasa ta Igueben.

Kwamishinan sadarwa da wayar da kan jama’a na jihar, Chris Nehikhare, ya kara da cewa an kama wasu mutane bakwai da ake zargi da hannu a lamarin.

Nehikhare ya kara da cewa sauran fasinjoji biyun da aka yi garkuwa da su, jami’an tsaro kuma sun ceto su.

A halin da ake ciki kuma, babban sufeton ‘yan sandan ya tura wata tawaga ta musamman domin ceto wadanda harin jirgin kasa ya rutsa da su a Edo.

Rahotanni sun ce akalla fasinjoji 31 ne aka yi garkuwa da wasu da ake zargin Fulani makiyaya ne. A halin da ake ciki, an kuma tattaro wasu manyan jami’an gwamnati suma na cikin fasinjojin.

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp