fidelitybank

Saraki muke bukata a matsayin magajin Buhari – GNYM

Date:

Dubban matasa a jihar Kwara, sun yi gangami a Ilorin, domin nuna goyon bayansu ga Bukola Saraki ya tsaya takara a 2023.

Matasan sun bayyana cewa, Saraki ne ya fi cancanta ya zama shugaban kasa duba da cewar yankin Arewa ta tsakiya bai taba shugabanci ba a kasar nan.

Sun kuma ce tsohon shugaban majalisar dattawan zai hada kan kasar tare da bunkasa tattalin arzikinta

Jaridar Punch ta rawaito cewa, matasan karkashin inuwar kungiyar Grow Nigeria Youth Movement, sun hadu a filin wasa na jihar Kwara tun da misalin karfe 7:00 na safe, inda suka zagaya yankunan Taiwo, Unity, Challenge da Post Office, kafin su tsaya a gidan tsohon shugaban majalisar dattawan da ke GRA.

Da yake jawabi a taron a madadin Saraki, shugaban jam’iyyar PDP kuma tsohon kakakin majalisar jihar, Babatunde Mohammed, ya ce, abun da matasan suka yi ya yi daidai da kiraye-kirayen da ake yi kan yankin Arewa maso tsakiya ya samar da shugaban kasa kuma a hadu a kan Saraki.

national news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin Æ´an Æ™asarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a Æ™yale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maÆ™ale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi É—an shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin Æ´an Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taÉ“a barin Iran ta Æ™era makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...
X whatsapp