fidelitybank

Sancho ba zai halarci atisayen Man United ba a Spain

Date:

Dan wasan gaba na Manchester United, Jadon Sacho, ba zai halarci atisayen kungiyar da za ta yi a Spain ba, gabanin sake dawo da gasar Premier.

Kungiyar Erik ten Hag za ta kara da Cadiz da Real Betis mako mai zuwa a shirye-shiryen dawo wa premier.

Sai dai Sancho ba zai buga wasanni biyu ba, domin zai yi atisaye ba tare da tawagar farko ba.

A watan da ya gabata, Sancho ya horar da kungiyar OJC Rosmalen mai son dan kasar Holland, bisa takamaiman shawarwari kan kociyoyin da za su yi aiki tare da Ten Hag.

Dan wasan mai shekaru 22, bai buga wasanni hudu na karshe na Red Devils ba kafin hutun gasar cin kofin duniya ta 2022 saboda rashin lafiya.

Sai dai ana sa ran Sancho zai kasance cikin tawagar da ta je Spain.

Sai dai wata sanarwa da United ta fitar ranar Lahadi ta ce: “Jadon Sancho yana ci gaba da shirinsa na atisaye a matsayin wani bangare na hanyar komawa kan matakinsa mafi girma. Kulob din yana ba shi cikakken goyon baya a kan hakan.”

legitnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp