fidelitybank

Sammacin kama Netanyahu abun takaici ne – Biden

Date:

Shugaba Joe Biden na Amurka, ya kira sammacin kama firaministan Isra’ila da kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ta ba da da abin takaici.

ICC ta ce ta bayar da sammacin Benyamin Netanyahu kan zargin aikata laifukan yaƙi a Gaza.

Tuni ‘yan siyasa a Isra’ila suka fara martani kan hukuncin, ciki har da tsohon firaministan ƙasar, Naftali Benneth, wanda ya ce an ”gina ilahirin sammacin a kan ƙarya”,

”Wannan abin dariya ne ma, za mu maida martani, ba za mu zuba ido haka nan a cuce mu ba”, in ji Mista Benneth.

Da wannan sammacin na kotun ICC ƙasashe mambobin kotun na da damar kamawa tare da tsare Mista Netanyahu idan ya shiga ƙasashensu.

legit.ng.news.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp