fidelitybank

Sama da sojojin Rasha 5,000 sun mutu a gwabzawar mu – Ukraine

Date:

Ma’aikar tsaron kasar Ukraine ta yi ikirarin cewa, sama da sojojin Rasha 5,000 suka mutu cikin kwana hudu da ake gwabza fada a Ukraine.

A wata sanarwa da aka wallafa a shafin Facebook, jami’an Ukraine sun ce sojojinsu sun halaka kusan sojojin Rasha 5,300 tare da da iƙirarin tarwatsa tankuna 191 da jirgin yaki 29 da masu saukan angulu 29 da kuma motoci masu sulke 816.

BBC ba ta tabbatar da wadannan ikirarin ba, kodayake ma’aikatar tsaron Birtaniya ta yi amannar cewa dakarun Rasha sun fi shan wahala a farkon soma yakin.

Ma’aikatar tsaron Rasha ta tabbatar da wadannan iƙirarin ranar Lahadi tana cewa ta rasa sojojinta, amma ba tare da yin cikakken bayani game da adadinsu ba.

Kawo yanzu, masu sa ido na Majalisar Dinkin Duniya sun tabbatar da mutuwar akalla mutum 94 a kwanakin farko na yakin.

Sun ce harin ya haifar da “mummunan sakamako na ayyukan jin-kai” kuma adadin wadanda suka jikkata na iya karuwa sosai.

natforce 
latest news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp