fidelitybank

Sama da mutane dubu 11 Isra’ila ta kashe a Gaza

Date:

Ma’aikatar lafiya ta Hamas a Gaza ta ce adadin wadanda suka mutu a yaƙin da ake yi ya kai 11,078.

Wannan ya haɗa da yara 4,506 da mata sama da 3,000 kamar yadda ma’aikatar ta wallafa a shafin Telegram.

Sama da mutum 27,000 ne suka jikkata, in ji sanarwar.

Idan aka kwatanta, Majaliasar Dinkin Duniya ta ce kimanin mutum 5,400 ne aka kashe a Gaza a duk fadan da Isra’ila ta yi a baya da Hamas tun bayan da ta karɓe ikon yankin a shekara ta 2007.

A baya dai Amurka da Isra’ila sun ce ya kamata a yi taka-tsantsan da alƙaluman ma’aikatar da Hamas ke gudanarwa, amma a baya Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce alkaluman na da sahihanci.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp