fidelitybank

Sam shafin Facebook ba abun amincewa ba ne – Elon Musk

Date:

Shugaban Kamfanin Tesla da SpaceX Elon Musk, ya bayyana cewa, ba za a taba amincewa da Facebook ba.

Kalaman Musk na zuwa ne bayan wani masanin ilmin halitta kuma marubuci dan kasar Burtaniya, Richard Dawkins, ya koka da cewa an goge masa dukkan asusun Facebook.

 

“Facebook aka”Meta” ba za a taba amincewa ba,” Musk ya wallafa akan X ranar Asabar.

Dawkins ya ce, matakin bayan da ya wallafa a shafinsa na Twitter cewa, bai kamata É—an damben maza irin su Imane Khalif, ya yi wasa a gasar Olympics ba.

Dawkins ya ce ya yarda cewa, ra’ayinsa a bude yake ga muhawarar wayewa amma ba ya kai ga yin katsalandan.

“An goge gaba daya asusuna na @facebook, ga dukkan alamu (ba a bayar da wani dalili ba) saboda na wallafa a shafin Twitter cewa kada ’yan damben maza irin su Imane Khalif, kada su yi fada da mata a gasar Olympics. Tabbas ra’ayina a bude yake ga hujjar wayewa. Amma tauhidi kai tsaye?” ya rubuta ta X.

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp