fidelitybank

Sam ban gamsu da abincin Azumi ba a na zalinta ta – Gwamnan Kano

Date:

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya nuna bacin ransa kan yadda ake gudanar da aikin shirin raba abincin azumi da ake yi a jihar.

Yayin wata ziyarar bazata da ya kai ɗaya daga cibiyoyin da ake aikin raba abincin a Ƙaramar Hukumar Municipal, gwamnan ya, . nuna rashin jin dadi game da irin abincin da ya gani ana rabawa a cibiyar.

Alala ce da farar shinkafa da manja, inda ya rika tambayar yaran da aka rabawa cewa “manja suke samu ku ba miya ba?”.

Gwamnan ya koka kan yawa da kuma ingancin abinci da ya ga ana rabawa, wanda a cewarsa ya sha banban da abin da gwamnainsa ta amince ta kuma sahale a rika rabawa.

“Wannan wane irin shirme ne,” in ji gwamnan lokacin da yake zantawa da masu dafa abincin, yana tambayarsu wanene ya ba su damar dafa abincin a wannan tsari.

Abba ya ja kunnan masu dafawar tare da ba su sako su shaidawa waɗanda suka ba su damar aikin, cewa kada ya sake dawowa ya tarar da irin wannan abincin da hankalinsa bai kwanta da shi ba.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp