fidelitybank

Sakataren gwamnati ya yi murabus a yunkurinsa na tsayawa takarar majalisa

Date:

Sakataren gwamnatin jihar Ebonyi, Kenneth Ugbala, a ranar Alhamis ya bayyana matakinsa na yin murabus daga cikin tawagar Gwamna Dave Umahi tare da cimma burinsa na zama wakilin al’ummar Ebonyi ta tsakiya a majalisar wakilai ta kasa ta 10.

Rahotanni na cewa, Ugbala ya bayyana hakan ne a hukumance ga manema labarai, bayan wata ganawar sirri da kwamitin gudanarwa na jam’iyyar APC reshen jihar Ebonyi a sakatariyar jam’iyyar da ke Abakaliki, babban birnin jihar.

Ya ce, “Na zo nan ne domin in tuntubi kwamitin gudanarwa na jam’iyyarmu na Jiha da kuma neman amincewarsu da goyon bayansu don tsayawa takarar Sanatan Ebonyi ta Tsakiya a 2023.

“Kun san jam’iyyar siyasa wata kafa ce da za ku iya shiga cikin shugabanci. Kuma kafin a dauki kowane mataki, ya zama dole a tuntubi shugabannin jam’iyyar don neman amincewarsu. Shi ya sa nake nan,” inji shi.

A halin yanzu, takarar Gwamna Umahi na takarar shugaban kasa a 2023, har yanzu yana nan daram. A cewar jiga-jigan jam’iyyar APC.

assu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp