Babban jami’in tattara sakamako na jihar Naija ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar a jihar.
Ga yadda sakamakon ya kasance
Yawan wadanda aka yi wa rijista 2, 698 344
Wadanda aka tantance jumulla 827 416
Yawan wadanda aka kada 813, 355
Yawan kuri’u masu kyau 778,668
Yawan kuri’un da suka lalace 34,687
Abin da jamiyyu suka samu ;
APC – 375, 183
PDP – 284 898
NNPP – 21,836
LP – 80,452