Babban jami’in tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Kogi ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar a zauren karɓa da tattara sakamakon shugaban ƙasa
Jumullar waɗanda aka yi wa rijista 1,932,654
Yawan waɗanda aka tantance 484,884
Abin da manyan ‘yan takara suka samu
APC – 240, 751
PDP – 145,104
LP – 56,271
NNPP – 4,238