Babban jami’in tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Benue ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar a zauren karɓa da tattara sakamakon shugaban ƙasa.
Abin da kowane dan takara ya samu
APC – 310,468
PDP – 130,081
LP – 308, 372
NNPP -4,740