Babban jami’in tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Abia ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar a zauren karɓa da tattara sakamakon shugaban ƙasa
Yawan waɗanda aka yi wa rijista 2,120, 808
Yawan waɗanda aka tantance 384,468
Abin da ‘yan takara suka samu
LP – 327,095
PDP – 22,676
APC – 8,914
NNPP – 1239