Babban jami’in tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Kaduna ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar a zauren karɓa da tattara sakamakon shugaban ƙasa
Jumullar waɗanda aka yi wa rijista 4,335,208
Yawan waɗanda aka tantance 1,418,046
Abin da manyan ‘yan takara suka samu
PDP – 554,360
APC – 399,293
LP – 294,494
NNPP – 92,969
Yawan waɗanda ƙuri’un da aka kaɗa 1,401,376
Yawan ƙuri’u masu kyau 1, 360,153
Waɗanda suka lalace 41,223