Babban jami’in tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Bauchi ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar a zauren karɓa da tattara sakamakon shugaban ƙasa
Jumullar waɗanda aka yi wa rijista 2749268
Yawan waɗanda aka tantance 899769
Abin da manyan ‘yan takara suka samu
PDP – 426,607
APC – 316,694
LP – 27373
NNPP – 72,103