Babban jami’in tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Akwa Ibom ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar a zauren karɓa da tattara sakamakon shugaban ƙasa.
Yawan masu rijista 2, 357,418
Wadanda aka tantance 594450
Abin da manyan ‘yan takara suka samu
PDP – 214,012
APC – 160620
LP – 132,683
NNPP – 7,796
Yawan wadanda aka kada 587,417
Kuri’u masu kyau 555,089
Wadanda suka lalace 32,328