fidelitybank

Sakamakon wucin-gadi ya nuna jagoran juyin mulkin Gabon ya lashe zaɓen shugaban ƙasar

Date:

Sakamakon wucin-gadi na zaɓen shugaban ƙasar Gabon ya nuna cewa shugaban riƙo kuma jagoran juyin mulkin ƙasar, Brice Oligui Nguema ne ya lashe zaɓen da kashi 90.35 na ƙuri’u da aka kaɗa, kamar yadda ma’aikatar harkokin cikin gida na ƙasar ta bayyana.

Da wannan sakamakon, Nguema zai cigaba da zama shugabantar ƙasar bayan shekara biyu yana jagorancinta bayan juyin mulkin da ya hamɓarar da Ali Bongo.

“Mr Brice Clotaire Oligui Nguema ya lashe zaɓen shugaban ƙasar bayan samun ƙuri’u mafi rinjaye, inda ya samu ƙuri’a 575,222,” in ji ministan harkokin wajen ƙasar, Hermann Immongault.

Wanda ke biye masa shi ne Alain Claude Billie-by-Nze, wanda ya samu kashi 3.02 na ƙuri’un da aka kaɗa.

Dama dai tun kafin zaɓen ake hasashen jagoran gwamnatin sojin ne zai lashe zaɓen, inda masu sukar yanayin zaɓen suke cewa an tsara zaɓen ne ta yadda zai sauƙaƙa masa samun nasara.

tribune news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp