fidelitybank

Saka ya tsawaita zamansa a Arsenal

Date:

Bukayo Saka ya saka hannu kan yarjejeniyar mai tsawo da zai ci gaba da taka leda a Arsenal.

Dan wasan tawagar Ingila, ya ci kwallo 14 a Gunners a kakar nan, ya kuma bayar da 11 aka zura a raga.

Mai shekara 21 ya yi karawa 178 a kungiyar Emirates, ya kuma buga wa Arsenal dukkan wasannin Premier League a kaka biyu.

Tun farko kwantiragin Saka zai karkare a Arsenal a karshen kakar 2023-24.

Arsenal, wadda take ta biyu a teburin Premier League za ta karbi bakuncin Wolverhampton a wasan karshe a kakar bana.

Manchester City ce ta dauki kofin babbar gasar tamaula ta bana, bayan da Arsenal ta barar da lashe kofin kakar nan a karon farko tun bayan 2003/04.

Mikel Arteta ya ce zai yi kokari ya rike manyan ‘yan wasan Gunners, domin kalubalantar gasar zakarun Turai ta Champions League ta badi.

tribune

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp