fidelitybank

Sai mun siyar da kadarori za mu cike gibin kasafi – Gwamnati

Date:

Sakamakon girman giɓin da ake da shi a kasafin kuɗin na 2023, gwamnatin tarayya ta tsara sayar da wasu daga cikin kamfanonin lantarki don cike giɓin.

Gwamnatin ta ɗauki matakin ne yayin da ya rage ƙasa da wata shida ta sauka daga mulki.

Za a sayar da kadarorin cikin wata ukun farko na 2023, amma za a buɗe shirin sayar da su a wannan watan na Disamba zuwa ƙarshen Maris.

A watan Oktoba da ya gabata Shugaba Muhammadu Buhari, ya gabatar da kasafin na 2023 da ya kai naira tiriliyan 20 dala miliyan 45, kasafi na ƙarshe kenan da gwamnatinsa za ta yi.

Gwamnati kan aiwatar da kasafin ne da kuɗin da take samu daga kuɗaɗen man fetur, wanda farashinsa ya gamu da cikas tun daga shekarar 2020, da kuma satar man da tsageru ke yi a yankin Neja-Delta da ke kudancin ƙasar

legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp