fidelitybank

Sai mun karɓi rahoto Kafin mu saki sakamakon jarabawa – JAMB

Date:

Magatakardar Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a (JAMB), Farfesa Ishaq Oloyede, a ranar Talata ya ce da zarar an kammala komai na hukumar, za a fitar da sakamakon jarrabawar gama-gari (UTME) 2022 da aka yi zuwa yanzu.

SIYASA NIGERIA ta ruwaito cewa, a cewar Oloyede, JAMB “ba za ta fitar da sakamakon jarabawar ba, har sai mun samu dukkan rahotannin rashin gudanar da jarabawar.

Ba mu da wani dalilin da zai hana mu fitar da sakamakon, amma kuma muna yin wani bincike na cikin gida,” Oloyede ya ce, yayin wani taro da mahukuntan hukumar yi wa kasa hidima (NYSC) a Abuja.

“Daya, ba ma son wannan yanayin da ka fitar da sakamako, kuma ka fara janye wasu; don haka mun nemi mutane da su gabatar da rahotanni, musamman na munanan ayyuka.

“Kuma a rana ta farko bayan an shirya sakamakon, yanzu mun bincika kuma mun ga cewa kusan kashi 40 cikin 100 na rahoton ba sa shigar ba.

“Don haka, me zai sa a saki kashi 60 cikin 100 kuma a haifar da rudani? Mun dage cewa, a bana ba za mu fitar da sakamakon ba har sai mun samu dukkan rahotannin tabarbarewar jarrabawa.”

punch news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp